Irm 51:29 HAU

29 Duniya ta girgiza, tana makyarkyatasaboda azaba,Gama nufin Ubangiji na gāba daBabila ya tabbata,Nufinsa na mai da ƙasar Babilakufai, inda ba kowa.

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:29 a cikin mahallin