Irm 51:53 HAU

53 Ko da Babila za ta hau samaniya,Ta gina kagara mai ƙarfi a can,Duk da haka zan aiki masuhallakarwa a kanta,Ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:53 a cikin mahallin