56 Gama mai hallakarwa ya auka waBabila,An kama sojojinta,An kuma kakkarya bakunansu,Gama Ubangiji shi Allah ne, maisakayya,Zai yi sakayya sosai.
Karanta cikakken babi Irm 51
gani Irm 51:56 a cikin mahallin