Irm 51:7 HAU

7 Babila ta zama ƙoƙon zinariya ahannun Ubangiji,Ta sa dukan duniya ta yi maye.Ƙasashen duniya sun sha ruwaninabinta, suka haukace.

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:7 a cikin mahallin