Irm 52:1 HAU

1 Zadakiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara goma sha ɗaya. Sunan uwarsa Hamutal, 'yar Irmiya, wanda yake zaune a Libna.

Karanta cikakken babi Irm 52

gani Irm 52:1 a cikin mahallin