Irm 52:18 HAU

18 Suka kwashe tukwanen ƙarfe, da manyan cokula, da hantsuka, da daruna, da tasoshin ƙona turare, da kayayyakin tagulla waɗanda ake amfani da su domin hidimar Haikali.

Karanta cikakken babi Irm 52

gani Irm 52:18 a cikin mahallin