Irm 52:6 HAU

6 A kan rana ta tara a watan huɗu na wannan shekara, yunwa ta tsananta ƙwarai a birnin. Mutane suka rasa abin da za su ci.

Karanta cikakken babi Irm 52

gani Irm 52:6 a cikin mahallin