Irm 6:26 HAU

26 “Ya mutanena, ku sa tufafin makoki,Ku yi birgima cikin toka,Ku yi makoki mai zafi irin wandaakan yi wa ɗa tilo,Gama mai hallakarwa zai auko mananan da nan.”

Karanta cikakken babi Irm 6

gani Irm 6:26 a cikin mahallin