Irm 7:28 HAU

28 Za ka faɗa musu ka ce, wannan ita ce al'ummar da ba ta yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnta ba, ba ta karɓi horo ba. Gaskiya kuma ta ƙare sam, ba ta a bakinsu.

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:28 a cikin mahallin