7 Ko shamuwa ta sararin sama ma, tasan lokatanta,Tattabara da tsattsewa, da gaurakasuna kiyaye lokacin komowarsu.Amma mutanena ba su san dokokinaba.
Karanta cikakken babi Irm 8
gani Irm 8:7 a cikin mahallin