16 Zan watsa su cikin sauran al'umma waɗanda su da kakanninsu ba su san su ba, zan sa takobi ya bi su don in hallaka su.
Karanta cikakken babi Irm 9
gani Irm 9:16 a cikin mahallin