Irm 9:18 HAU

18 Jama'a suka ce,“Su gaggauta, su ta da murya,Su yi mana kuka da ƙarfi,Har idanunmu su cika da hawaye,Giranmu kuma su jiƙe sharaf.

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:18 a cikin mahallin