Irm 9:21 HAU

21 Gama mutuwa ta shiga tagoginmu,Ta shiga cikin fādodinmu,Ta karkashe yara a tituna,Ta kuma karkashe samari a dandali.

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:21 a cikin mahallin