Ish 44:28 HAU

28 Na ce wa Sairus, ‘Kai ne wanda za ka yi mulki domina,Za ka yi abin da nake so ka yi,Za ka ba da umarni, cewa a sāke gina Urushalima,A kuma kafa harsashin ginin Haikali.’ ”

Karanta cikakken babi Ish 44

gani Ish 44:28 a cikin mahallin