Ish 45:1 HAU

1 Sairus shi ne zaɓaɓɓen sarki na Ubangiji!Ubangiji ya sa shi ya ci al'ummai,Ya aike shi ya tuɓe ikon sarakuna,Ubangiji zai buɗe masa ƙofofin birni.Ubangiji ya ce wa Sairus,

Karanta cikakken babi Ish 45

gani Ish 45:1 a cikin mahallin