L. Kid 11:16 HAU

16 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Tattaro mini mutum saba'in daga cikin dattawan Isra'ila waɗanda aka sani su ne dattawa da shugabannin jama'ar, ka kawo su a alfarwa ta sujada, ka sa su tsaya tare da kai.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:16 a cikin mahallin