L. Kid 11:17 HAU

17 Ni kuwa zan sauko, in yi magana da kai a can. Zan ɗiba daga cikin ruhun da yake cikinka, in ba su. Su kuma za su ɗauki nawayar jama'ar tare da kai, domin kada ka ɗauki nawayar kai kaɗai.

Karanta cikakken babi L. Kid 11

gani L. Kid 11:17 a cikin mahallin