L. Kid 12:14 HAU

14 Amma ubangiji ya ce wa Musa, “Da a ce mahaifinta ne ya tofa mata yau a fuskarta, ba za ta ji kunya har kwana bakwai ba? Bari a fitar da ita a bayan zangon kwana bakwai, bayan haka a shigar da ita.”

Karanta cikakken babi L. Kid 12

gani L. Kid 12:14 a cikin mahallin