15 Aka fitar da Maryamu a bayan zangon har kwana bakwai. Jama'ar kuwa ba su ci gaba da tafiya ba, sai da aka shigar da Maryamu a zangon.
Karanta cikakken babi L. Kid 12
gani L. Kid 12:15 a cikin mahallin