L. Kid 13:33 HAU

33 Mun kuma ga manyan mutane a can, wato mutanen Anakawa da suka fito daga Nefilawa. Sai muka ga kanmu kamar fara ne kawai, haka kuwa muke a gare su.”

Karanta cikakken babi L. Kid 13

gani L. Kid 13:33 a cikin mahallin