L. Kid 15:10 HAU

10 Za a kuma miƙa hadaya ta sha da rabin moɗa na ruwan inabi. Hadaya ce da akan yi da wuta, mai yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 15

gani L. Kid 15:10 a cikin mahallin