L. Kid 16:14 HAU

14 Banda wannan kuma, ga shi, ba ka kai mu zuwa cikin ƙasa mai yalwar abinci ba, ba ka ba mu gonaki da gonakin inabi domin mu gāda ba, yanzu kuwa kana so ka ruɗe mu, to, ba za mu zo ba sam!”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:14 a cikin mahallin