L. Kid 16:15 HAU

15 Musa kuwa ya husata ƙawarai da gaske, ya ce wa Ubangiji, “Kada ka karɓi hadayarsu. Ban ƙwace ko jakinsu ba, ban kuwa cuce su ba.”

Karanta cikakken babi L. Kid 16

gani L. Kid 16:15 a cikin mahallin