L. Kid 18:26 HAU

26 “Har yanzu ka faɗa wa Lawiyawa, cewa sa'ad da suka karɓi zaka daga Isra'ilawa wadda na ba su gādo, sai su fitar da zaka daga cikin zakar, su miƙa wa Ubangiji hadaya ta ɗagawa.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:26 a cikin mahallin