27 Za a lasafta hadayarku ta ɗagawa kamar hatsinku ne da kuka sussuka a masussuka, da kuma kamar cikakken amfanin ruwan inabin da kuka samu a wurin matsewar inabinku.
Karanta cikakken babi L. Kid 18
gani L. Kid 18:27 a cikin mahallin