L. Kid 18:9 HAU

9 Abin da ya ragu daga cikin hadaya mafi tsarki da ake miƙa mini zai zama rabonka da na 'ya'yanka, wato daga kowace hadaya, da hadaya ta gari, da hadaya don zunubi, da hadaya don laifi.

Karanta cikakken babi L. Kid 18

gani L. Kid 18:9 a cikin mahallin