8 Ubangiji ya kuma ce wa Haruna, “Na ba ka aikin lura da hadayuna na ɗagawa, wato sadakokin Isra'ilawa, na ba ka su su zama rabonka da na 'ya'yanka har abada.
Karanta cikakken babi L. Kid 18
gani L. Kid 18:8 a cikin mahallin