L. Kid 2:34 HAU

34 Saboda haka Isra'ilawa suka yi dukan abin da Ubangiji ya umarci Musa. Kowa ya yi zango a ƙarƙashin tutarsa, kowa kuma ya yi tafiya cikin jerin kabilarsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 2

gani L. Kid 2:34 a cikin mahallin