20 Daga Bamot kuma suka tafi kwarin da yake a ƙasar Mowab wajen ƙwanƙolin Dutsen Fisga wanda yake fuskantar hamada.
Karanta cikakken babi L. Kid 21
gani L. Kid 21:20 a cikin mahallin