L. Kid 21:22 HAU

22 “Ka yarda mana mu ratsa ta ƙasarka, ba za mu ratsa ta cikin gonaki, ko cikin gonakin inabi ba, ba kuwa za mu sha ruwan rijiyarka ba, gwadaben sarki za mu bi sosai, har mu fita daga karkararka.”

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:22 a cikin mahallin