L. Kid 21:23 HAU

23 Amma Sihon bai yarda wa Isra'ilawa su ratsa ta karkararsa ba. Sai ya tattara mazajensa, suka fita don su yi yaƙi da Isra'ilawa a jejin. Suka tafi Yahaza suka yi yaƙi da Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:23 a cikin mahallin