L. Kid 21:34 HAU

34 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Kada ka ji tsoronsa, gama na bashe shi a hannunka duk da jama'arsa, da ƙasarsa. Za ka yi masa yadda ka yi wa Sihon, Sarkin Amoriyawa wanda ya zauna a Heshbon.”

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:34 a cikin mahallin