L. Kid 21:35 HAU

35 Haka fa suka kashe shi, shi da 'ya'yansa maza, da dukan jama'arsa, har ba wanda ya tsira, suka kuwa mallaki ƙasarsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:35 a cikin mahallin