L. Kid 21:8 HAU

8 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ƙera maciji da tagulla, ka sarƙafa shi a bisa dirka, duk wanda maciji ya sare shi, idan ya dubi maciji na tagullar, zai rayu.”

Karanta cikakken babi L. Kid 21

gani L. Kid 21:8 a cikin mahallin