34 Sai Bal'amu ya ce wa mala'ikan Ubangiji, “Na yi zunubi, gama ban sa ka tsaya a hanya don ka tarye ni ba. Yanzu fa, idan ka ga mugun abu ne, to, sai in koma.”
Karanta cikakken babi L. Kid 22
gani L. Kid 22:34 a cikin mahallin