35 Ubangiji kuwa ya ce wa Bal'amu, “Tafi tare da mutanen, amma abin da na faɗa maka shi kaɗai za ka faɗa.” Sai Bal'amu ya tafi tare da dattawan Balak.
Karanta cikakken babi L. Kid 22
gani L. Kid 22:35 a cikin mahallin