L. Kid 22:36 HAU

36 Sa'ad da Balak ya ji Bal'amu ya zo, sai ya fito ya tarye shi a Ar, wato wani birni a bakin Kogin Arnon, a kan iyakar Mowab.

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:36 a cikin mahallin