L. Kid 22:37 HAU

37 Sai Balak ya ce wa Bal'amu, “Ashe, ban aika a kirawo ka ba? Me ya sa ba ka zo wurina ba, sai yanzu? Ko ban isa in ɗaukaka ka ba ne?”

Karanta cikakken babi L. Kid 22

gani L. Kid 22:37 a cikin mahallin