L. Kid 25:18 HAU

18 Gama sun dame ku da makircinsu da suka yaudare ku a kan al'amarin Feyor da na Kozbi 'yar'uwarsu, 'yar shugaban Madayana, wadda aka kashe a ranar da aka yi annoba a Feyor.”

Karanta cikakken babi L. Kid 25

gani L. Kid 25:18 a cikin mahallin