41 Waɗannan su ne 'ya'yan Biliyaminu bisa ga iyalansu. Yawansu ya kai mutum dubu arba'in da biyar da ɗari shida (45,600).
Karanta cikakken babi L. Kid 26
gani L. Kid 26:41 a cikin mahallin