L. Kid 29:11 HAU

11 Za a kuma miƙa bunsuru guda saboda hadaya don zunubi, banda hadaya don zunubi saboda yin kafara, da hadaya ta ƙonawa ta kullum, tare da hadayarta ta gāri, da hadayarsu ta sha.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:11 a cikin mahallin