L. Kid 29:12 HAU

12 A rana ta goma sha biyar ga watan bakwai za a yi tsattsarkan taro domin yin sujada, ba za a yi aiki ba. Su kiyaye idin da girmama Ubangiji har kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:12 a cikin mahallin