L. Kid 29:13 HAU

13 Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da 'yan bijimai goma sha uku, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji. Dabbobin nan su zama marasa lahani.

Karanta cikakken babi L. Kid 29

gani L. Kid 29:13 a cikin mahallin