L. Kid 3:45 HAU

45 “Ka keɓe Lawiyawa a maimakon dukan 'ya'yan fari na Isra'ilawa. Dabbobin Lawiyawa kuma za su zama a maimakon 'ya'yan farin dabbobin Isra'ilawa. Lawiyawa kuwa za su zama nawa. Ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi L. Kid 3

gani L. Kid 3:45 a cikin mahallin