L. Kid 31:8 HAU

8 Suka kashe har da sarakuna biyar na Madayanawa, da Ewi, da Rekem, da Zur, da Hur, da Reba. Suka kuma kashe Bal'amu ɗan Beyor.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:8 a cikin mahallin