L. Kid 31:9 HAU

9 Isra'ilawa suka kwashi mata da yaran Madayanawa bayi. Suka washe shanunsu, da tumakinsu da dukan dukiyarsu ganima.

Karanta cikakken babi L. Kid 31

gani L. Kid 31:9 a cikin mahallin