L. Kid 36:7 HAU

7 Ba za a sāke gādon Isra'ilawa daga wata kabila zuwa wata ba, gama kowane mutum na cikin jama'ar Isra'ila zai riƙe gādonsa na kabilar kakanninsa.

Karanta cikakken babi L. Kid 36

gani L. Kid 36:7 a cikin mahallin