L. Kid 4:32 HAU

32 da dirkokin farfajiya wadda take kewaye da alfarwar, da kwasfansu, da turakunsu, da igiyoyi, da dukan kayayyakinsu. Sai ya faɗa wa kowa kayan da zai ɗauka.

Karanta cikakken babi L. Kid 4

gani L. Kid 4:32 a cikin mahallin