33 Wannan shi ne aikin iyalan 'ya'yan Merari, maza. Aikinsu ke nan duka a alfarwa ta sujada. Itamar ɗan Haruna, firist, shi ne zai shugabance su.
Karanta cikakken babi L. Kid 4
gani L. Kid 4:33 a cikin mahallin