L. Kid 9:15-16 HAU

15-16 A ranar da aka kafa alfarwa ta sujada, sai girgije ya sauko ya rufe ta. Da maraice kuwa girgijen yana kamar wuta.

Karanta cikakken babi L. Kid 9

gani L. Kid 9:15-16 a cikin mahallin